Kazanta
Kazanta (help·info) ko Æazanta yanayi ne na rashin tsafta wanda jiki ko muhalli kanyi datti, wari ko kuma rashin kyawun gani a idanu.[1]
Misali
[gyarawa]- Bayi shine wuri mafi kazanta.
Manazarta
[gyarawa]Source: This content is adapted from Kazanta on Wiktionary
Licensed under Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 International (CC BY-SA 4.0)